shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Saturday 18 July 2015

TURAREN HUMRA FARA TAJIKI

by

abba~Gana

Turaren humra fara ta jiki..............kayan
hadinta.Hawai,farce,turbumis,misin turaren
suzan,turaren amarya,ambar ki daka ambar sai ki
zuba a cikin ruwan turaren amarya ki girgiza shi
sossai,sai ki jika farce ya kwana dasafe zakiga
yayi fari sai kisa reza ki kankare shi tas sannan
ki sa burosh da omo ki wanke,idan baki wanke ya
fita ba zai bata miki turaren ki sai ki shanya shi
ya bushe,sai kisamu kwanon da bakya soya mai
a ciki sai dora wuta kizuba farcen kina juya
wa,tun yana ja har sai yayi baki,tun yana kauri
har sai yayi kamshi idan kikaji yafara fitar da
kamshi sai ki jiye shi,amma fa kada ki bari ya
kone,sai kisamu turmin karfe ki dake shi yayi
laushi ki tankade shi.Hawai ma ki soyashi tun
yan ja sai yayi duhu daya fara duhu sai ki sauke
shi.ki daka shi shima ki tankade,shikuma turbimis
din da misin turaren suzan din hadesu zakiyi waje
daya ki dakesu suma.Sai ki hadasu duka a
kwalba ki dauko ruwan turarenki na ambar dana
amarya ki zuba ki girgirza ki ajiye kullum ki dauka
kina girgirzawa har na kwana bakwai
Share:

10 comments:

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive