WACE CEE ITA..?? 29
Na ABBA GANA
Farhaan duk da baiso yin maganaba saida yayi,
lool farahnax ki fita hanyar iffaat ya fiye miki,
banason kina biye mata yarinta Yana damunta
kuma bakisan ko waye itaba, tace WACE CE ITA
bayan house girl dinmu..! Nidai na fada miki ya
miqe ya fita iffaat ma tashi tayi taje dakinta,
tana zuwa tahau hada kaya, kawai ita dole ta
koma qauye ita ba zata iya zama a gurin da
tanaji tana gani a mata bata ramaba, sabida
haka gara qauyensu, suci uban juna da yan
qauyensu
*****
Ki bari sai an kusa sallah mana, aah hajiya
inason inyi azumi gidan mu, goggo ita kadaice a
gida, kamar tayi goggo aikin takeyi, bayanda
ba'ayi da itaba, amma iffaat ta rufe ido tace
gida take so dole suka haqura suka barta..
sun shirya mata goma na arziki akace farhaan
yakaita, baisan qauyen ba amma an mai
kwatance sai ya gane ita kuma dama da an isa
garinsu zata gane gidan su.
Suna kan hanyar komawa yake gaya mata zai
tafi karatu UK bazai dawoba sai bayan shekara
uku saidai ya riqa zuwa hutu, ita kam duk daya
a gurinta, Dan ta gaji da zaman birni ba abokai,
sun Isa qauyensu yara kuwa tun daga farkon
gari suke bin motar har aka shigo ainihin qauyen,
iffaat tace ya tsaya, yace mun kawone tace
kaidak ka tsaya, ya tdaya. leqowa kawai tayi ta
kallesu batama fitoba gabaki daya yarannan
suna ganin iffaat a mota suka watse, suna ihu
wallahi ippatu ce kozo mi gudu, bawanda ya
manta da ita, cox har yanzu su dije da rukayya
ana xuba iskanci son rai a gari...
Sun Isa gidan su ta tarar anyi ginin bulo an
gyara ko ina abin ya bata mamaki, farhaan har
ciki ya shigo goggo na ganin iffaah ta Hau salati,
da mamaki Dan batasan zatazo yauba koda
matar da ta dauketa tace mata qarshen wata
zata dawo kamin azumi kenan tayi sallah gida
sannan ta koma.
Aka fara shigowa da kayan abinci kala kala, ita
kanta iffaat batasan dasuba, sannan ga kayan
sallar da umma ta mata kala uku shima farhaan
ya dinka mata guda biyar ya qara biyu daga
baya, goggo ma an kawo mata atamfa guda biyu
baki yaqi rufuwa Dan murna....
Muje zuwa muji anya iffaat zata iya rayuwa a
qauye ko yaya??
Saturday, 18 July 2015
Popular Posts
-
Assalamu Alaikum barkanmu da warhaka barkanmu da sake saduwa daku a cikin sabon shirin namu wadda yake zuwa muku kai tsaye daga shafin “Abba...
-
TANA TARE DA NI... PAGE 76 BY MIEMIEBEE Hannunsu ta had’a tana murzawa a hankali, “I’m ready Habeebi.” Har yanzu ya kasa yarda, “Flower are...
-
TANA TARE DA NI... TANA TARE DA NI... PAGE 56 BY MIEMIEBEE Wani irin tausayin daya jima be mata irinsa ba ya soma jimata yau, azabarcaccen k...
-
TANA TARE DA NI... PAGE 89 BY MIEMIEBEE Daidai tashiwan Anas daga bacci kenan, da k’yar ya iya ya raba jikin Fannah da nasa dan wani s...
-
TANA TARE DA NI... PAGE 74 BY MIEMIEBEE D’ayan hannunsa ya aza a hab’arta tare da d’ago fuskartata. “Flower you don’t have to be sorry baki...
-
[9:09PM, 3/18/2016] baby zahra: SAUYIN RAYUWA page 1 na BABY ZAHRA Kayatatciyar daki ne mai dauke da ko mai na more rayuwa, alarm ce ke bu...
-
TANA TARE DA NI... PAGE 68 BY MIEMIEBEE Kasa koda amsashi tayi wani kunya taji ya rufeta, she can’t believe abinda ta aikata sede kuma ...
-
TANA TARE DA NI... TANA TARE DA NI... PAGE 61 BY MIEMIEBEE ★‡★‡★‡ PRISON HOUSE MAIDUGURI, BORNO STATE. K’aramin gate ne ya bud’u...
-
TANA TARE DA NI... PAGE 01 BY MIEMIEBEE ANAS K’auyen Bama dake jihar Maiduguri, Borno. Da yammacin ranan Asab...
-
TANA TARE DA NI... PAGE 75 BY MIEMIEBEE Sede still bayason miyan kukan yafison ire-iren abincin daya saba ci a London su burger, pizza, buf...
About Me
- Muhammad Abba Gana
- Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).
Blog Archive
-
▼
2015
(528)
-
▼
July
(163)
- sireenah---2
- sireenah----1
- WAEC MAY/JUNE
- CHIPS SALAD
- MEAT & RICE IN EGG
- ALHAMDULLILAH
- QARIN************JINI---22(KARSHE)
- QARIN**********JINI---20
- QARIN**********JINI---21
- QARIN*********JINI----18
- QARIN**********JINI----19
- QARIN********JINI--- 16
- QARIN**********JINI--17
- QARIN***********JINI---15
- QARIN*********JINI--14
- QARIN*********JINI--13
- QARIN*********JINI--11
- QARIN********JINI--12
- QARIN*********JINI---10
- QARIN********JINI---9
- QARIN*********JINI---8
- QARIN*******JINI---7
- QARIN**********JINI--6
- QARIN**********JINI--5
- QARIN**********JINI--4
- QARIN**********JINI- 3
- QARIN**********JINI 1 &2
- SHIN KUN SAN ABINDA YAKE YAWAN SHIGAR DA MUTANE WU...
- WACE CE****ITA? 98-99-100 (karshe)
- WACE CE***********ITA? 95-96-97
- WACE CE*******ITA? 94
- WACE CE********ITA? 93
- WACE CE*********ITA? 92
- WACE CE*******ITA? 91
- WACE CE*****ITA? 90
- WACE CE********ITA? 88 & 89
- WACE CE*******ITA? 86 &87
- WACE CE********ITA? 85
- WACE CE********ITA? 84
- WACE CE********ITA? 83
- WACE CE********ITA? 81 & 82
- WACE CE********ITA? 79 & 80
- WACE CE********ITA? 78
- WACE CE*******ITA? 77
- WACE CE*********ITA? 76
- WACE CE**********ITA? 75
- WACE CE********ITA? 74
- WACE CE******ITA? 73
- WACE CE*******ITA? 72
- WACE CE*******ITA? 71
- WACE CE********ITA? 70
- WACE CE*******ITA? 69
- WACE CE*******ITA? 68
- WACE CE******ITA? 66
- WACE CE*******ITA? 65
- WACE CE******ITA? 64
- ***KULA DA JIKIN UWAR GIDA*****(maza kawai)
- KYARAN GIDA
- KIGYARA KANKI
- **MAI NEMAN MATA***
- Sirrin miji
- NIKO NACE HMMMM
- An sha wuya!!!
- Allah kuwa matan wannan zamani kuna biyayya ga maz...
- MUTUNTA DANGIN JUNA.
- KARIN NI'IMA GA MATA. (mata kawai)
- WACE CE*******ITA? 63
- WACE CE*******ITA? 62
- WACE CE******ITA? 61
- WACE CE *******ITA? 60
- WACE CE******ITA? 59
- WACE CE******ITA? 58
- WACE CE******ITA? 57
- WACE CE******ITA? 56
- WACE CE******ITA? 55
- WACE CE******ITA? 54
- WACE CE*****ITA? 53
- WACE CE*****ITA? 52
- WACE CE*****ITA? 51
- DANNE ZUCIYA A LOKACIN FUSHI.
- Menene hukuncin mai zuwa gidan abokinsa yana hira ...
- KOZAN IYA QARA GASHI, SABODA MIJINA ???
- INA YA KAMATA NA KALLA A JIKIN BUDURWATA
- Gyaran fata.
- Ladabin shiga bandaki (1).
- Hadith 001
- MUHADU A LITTAFI NA UKU 3 KASHINA 51
- WACE CE*****ITA? 50
- WACE CE*****ITA? 49
- WACE CE****ITA? 48
- WACE CE***ITA? 47
- WACE CE ITA???****46
- WATA BUDURWA DA TAKE SHAN AZABA A QABARINTA. [06:30
- Rikicewar jinin Haila.
- LABARIN WANI MAZINA CI
- BAYANI AKAN KISHI.
- AYOYIN RUQIYYAH.
- MUHIMMIYAR FADAKARWA GA MATA MASUYIN CIKIN SHEGE.
- INA SAMARI DA 'YAN MATA MARASA AURE KADA KUWUCE WA...
- NASHA NONON MATATA MENENE MATSAYIN AUREN MU ???
-
▼
July
(163)
Sassa
- AMINAN JUNA
- BANA KAUNARKA HAUSA NOVEL
- DAN ALHAJI HAUSA NOVEL
- DILKA & HALWA
- DOMIN KE DA MIJINKI
- GUZIRI MAFI KYAWU
- HAUSA NOVELS
- INSIYA
- KAUNA CE SILA HAUSA NOVEL
- KUKAN KURCIYA
- MU DAUKI DARASI
- mu koyi sana'a
- MY kitchen
- NA DAINA SO HAUSA NOVEL
- RAYUWAN NIHILA
- rayuwar fauziya hausa novel
- SASHIN YAN UWA MATA
- siffofin uwa
- TSORATARWA.
- WAYE SANADI
0 comments:
Post a Comment
pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.