shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Saturday, 18 July 2015

WACE CE ITA? 35

WACE E ITA..?? 35 Na ABBA GANA A cikin kayan da Yaya Farhaan ya siyomin hadda waya wai mu riqa gaisawa, ranar da aka bata kayan Dan murna ko bacci takasa yi, kuma wannan abinda takeyi bata gane komai, * wayar ni ban iya komaiba hasalima nidai saidai na gaisa dashii in miqa musu, tawa wayar kullum tana qasan pillow karatu ya sakata gaba, ga abinda ta daukarwa kanta tunene tunanene... farahnax ta koya min yanda ake amfani da waya, ta kira min yaya farhaaah munyi waya dashi, Wanda tunda ya tafi saudaya muka gaisa shima ina fara magana ta tsinke, Mun gaisa sosai yanayi yana jefomin English ina ganewa amma bana iya bashi amsa, har yan kudin dake cikin suka qare abinka da international call.. Bayan kaman kwana hudu ranar na dawo lesson ina danne danne a wayar kawai tayi karo da maganar da sukayi da Yaya farhaan, zan iya CE muku duk yinin ranar abinda ta saurara kenan, ta rasa mi yasa komai nashi burgeta yakeyi, bama kamar idan taji dariyarshiba, itama saita dara haka take zama ta miqe gafafu tayita saurare tana dariya, wannan voice yasata walwala ranar farahnax taso ta gane sai kawai ta daina saurare dan bata iya delete ba, Sai yanzu ta gane mi wannan takardar da goggo ta bata tace yayyenta sunce ta kira take nufi, Ta nemota a cikin kayanta ta saka amma wayar tata ba kudi, ta je gun farahnax tace ta kira mata wannan number, farahnax kuwa chatting takeyi bazata iya bata wayantaba sai ta saka mata recharge card na 1,500 ta saka mata number tace ta kira, ta koma dakinta haka tayi ta kira ba tareda tasan kiran yana shigaba saida ta bar miss call 47... Ameen bayan ya dawo yaga miss call da yawa sai ya kira, Tayi sallama, ya amsa yadauka mamarshi ne Dan kusan muryarsu iri dayane, mama lafiya kira haka ?? sai tace ba Maman shi bane ya tabbatar da wrong number ne sai kawai yace wrong number ya kashe, bai tsaya yaji abinda zataceba, Itama dataga haka sai bata qara kiran number ba, ************** Kwanaki sun tafi iffaah ta waye iya wayewa kamar ba Yar aikiba, wani lokaci Idan sunfita tareda farahnax bazaka ganetaba cox tafi farahnax kyau nesa ba kusa ba, saidai har yanxu qauyancinta da yake nuturally ne sai bai saketaba tana taba abinta, gata bakinta baya shiru duk abinda ta gani saita tambaya gata a waye a dressing amma a aikace har yanxu da saura... shekara ta zagayo iffat zata koma qauyensu Dan sallah da azumi achan kamar yanda sukayi alqawari run farko,ta rasa gane dalilin da yasa ranta bayason komawa qauye kodan zancen goggo ne da take cewa za'a saka mata ido a qauye tayi zamanta birni! ko kuwa rabuwa da iyayen farhaan da, ko mahaifiyarsa ta kalla sai taji sanyi sabida tsabar kamarsu da farhaaah.....
Share:

0 comments:

Post a Comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive