shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Friday 16 October 2015

DAN******ALHAJI-29

dan-alhaji.jpg

DAN ALHAJI 29







Muhd-Abba~Gana



tafiya suke cikin mota ba wanda ya sake yiwa wani magana bayan dan gaisuwa da suka yi wani katafaren gida taga motar ta dosa mai gadi da sauri ya bude kofa yace Alhaji barka da dawowa hakan nan taji gabanta na faduwa suna shiga ciki yayi parking da motarsa ya fito yace baismillah ya shiga gaba tana binsa a baya wani haddan falo mai girma suka dosa ita dai tunda take bata taba ganin falo mai girman saba da kuma kayan da suke ciki da gani kasan an ci an tada kai dan wani abu bata son ko mene ba sai dai in ta gani a rubuce ya zauna nesa da ita yace bari na turo shi tace toh ya dawo yace bazai iya tashiba saboda ba dadin jikin yakeji ba ki karaso ta tashi tabi shi suna shiga ta iske shi yana ta rawan dari sanyi ga mubarshir a gefensa yana ta faman mita yana cewa ba dole kaji jiri ba kaki cin abinci tun jiya rabonka da abinci tace sannu Allah ya baka lafiya mubarshir ya nisa kasan mara lafiya sai a hankali ta sami waje ta zauna duk ta rude ganin halin dayake ciki ta sake cewa dashi ya jikin? cikin sarkewa murya irin ta mara lafiya yace da sauki sulainman yace da mubarshir dauko masa lemo ko ita in ta bashi zai karba ya mika mata ta bude ta tsiyaya a cup ta mika masa yayi dan murmushi yace sai kin sha zan sha mubarshir yace shege ko dana cutar soyayya kake batareda tayi magana ba ta dan kurba ta mika masa sai ya sake cewa sai kin shnye sai ki sake zuba min zan sha haka ko akayi ta shanye ta zuba masa ta mika masa yana do sanawa a baki ya ringa yinkurin yin amai tayi sauri ta karba ta ajiye yace barshi mugani anjima suka hada ido da sulainman yace to ni zan jena nemi abinchi dan rabona da abinchi tun da safe mubarshir yace munyi dai dai nima haka suka ce bara muje mu nan kasa mu ci abinci suka sa kai suka fita ba'a fi tsohon minti biyar ta ringa jin wani abu a jikinta duk ba dadi kafin wani lokaci bacciya dauketa yana ganin haka ba bata lokaci ya fara aiwatar da nufin sa tare da hadin kanta wanda ba'a cikin hayyacinta take ba,ya kawar da butulcinta.



Muhd-Abba~Gana




www.abbagana.pun.bz
Share:

1 comment:

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive