shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Thursday, 1 October 2015

KALLO***DAYA-42

kallo-daya.jpg

KALLO DAYA
42

Isar fati keda wuya gida ta shiga gida bayan taci abinci ta hadama hydar abinci ta dauko laya zata binne ta fara haka rami ta dauko layar kenan xata saka saiga mai gadi ya shigo kawo mata sako da aka bayar ya kawo mata cikin tsananin bakin ciki ta daukeshi da mari sbd ya lalata mata shiri duk da ya kusa haifarta bai hanata ci masa mutunci ba a hasale ta shiga gida ta jawo wayarta ta kira mamarta ta shaida mata tamata fada sosai kana tace ynxu zataje gurin boka taji ynda zaayi.haka ta wuni cikin zullumi da fargabar abunda xaije ya dawo.tayi haka kenan ta tashi sai kawai taji ta shure wani abu dubawarda zatayi kenan saitaga ashe wata kwalbace wacca boka ya bata ya kuma shaida mata cewa duk ranarda ta fashe to alkadarinta zai karye maana hydar zai dawo cikin hankalinsa hannu ta aza aka kana ta sulale a kasa ta fasa wani uban ihu.


www.abbagana.pun.bz
Share:

0 comments:

Post a Comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive