shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Thursday, 1 October 2015

KALLO***DAYA-31

kallo-daya.jpg

KALLO DAYA
31

Washegari kuwa tunda asuba ya tashi ya shiga toilet yayi wanka xuciyarshi cikeda bakin ciki kasancewar ya samu matarshi disvirgin a haka yayi wanka ya xura jallabiyarshi yaje masallaci koda ya dawo ya taradda ita ynda ya barta tayi daidai tana bacci akan bakin ciki baisan sanda ya daddage ya dala mata duka ba haka ta mike tana kunkuni ta shige toilet.a haka ta koma gurin boka tareda mahaifiyarta lallai aiki yayi sbd ynxu wani irin mahaukacin so yake mata sati biyu suka tarkata suka tafi honeymoon.Abangaren hanadi kuwa dama tasan haka zaayi shiyasa ta mikawa Allh lamuranta. Ta rame tayi fari kamar marar jini ga wani mahaukacin sonda take masa kullum da hotonshi take bacci a kirjinta.(xan cigaba anjima)



www.abbagana.pun.bz
Share:

0 comments:

Post a Comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive