shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Thursday, 1 October 2015

KALLO***DAYA-30

kallo-daya.jpg

KALLO DAYA
30

cikin hanzari ta dafe kumatunta a zafafe ya dago da jajayen idanuwanshi ya dubeta kana ya fara magana kamar haka "this should b d 1st nd last da zaki kara maimaita makamancin haka a rayuwarki ki sani cewa wannan pic din yafimin ke da waccan dabbar sannan kuma wlh duk ranarda na nemo zabin xuciyata gabaki dayanku saina sakeku!
Cikin sauri ta dago daga kukanda takeyi a ranta farinciki ne ya cikata data gane cewa baisan ainafin ko wacece aka aura masa ba baisan kuma wannan pic din hanadi bane ta kudurta a ranta cewa baxata taba bari ya gane ko wacece hanadi ba cox ta tsane yarinyar sbd ta fita kyau nesa ba kusa bh,a haka ta juyo tana kukan munafunci tana bashi hkri harya hakura suka fada wata duniya abunka da aikin asiri(lallai tsafi gskyr maishi xan cigaba anjima)



www.abbagana.pun.bz
Share:

0 comments:

Post a Comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive