shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Thursday, 1 October 2015

KALLO***DAYA-29

kallo-daya.jpg

KALLO DAYA
29


Abangaren hydar kuwa tunda akayi magriba yake dakinshi kwance yana tunani mata har biyu amma ba zabin ranshi a ciki rungume yakeda photonta kamar kullum yana tunaninta tareda addu'ar Allh ya hadashi da ita.karar bude kofarce ta juyo da hankalinshi gurinta.tafe take tana karairaya kamar xata tsinke tun daga nesa gabanshi ya fadi daya shaki kamshinta a hankali ta tako har inda yake ta xube a jikinshi ya mata kyakkyawar runguma shidai yasan ba sonta yakeyi bh amma kuma ya rasa dalilinda yasa yakejinta a ranshi a hankali ta dago pic dindah ya kife a cikinshi gabantane yayi mummunan faduwa ganin ko wacece a zafafe tayi wurgi da hoton Ji kake tas tas ya wanka mata lafiyayyen mari har biyu()



www.abbagana.pun.bz
Share:

0 comments:

Post a Comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive