shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Thursday, 1 October 2015

KALLO***DAYA-28

kallo-daya.jpg

KALLO DAYA
28


Abangaren fati kuwa bayan kowa ya watse ya rage daga ita sai 'yan duniyar kawayenta shewa kadai sukeyi ga kida daya karade ko ina a haka har suka mata sallama tashi tayi ta sheko wanka da sabulunda boka ya bata tasa asirtaccen turare wanda shima bokane ya batashi ta dauko wasu abubuwa ta cusa a gabanta sbd kawai kada ya gane a bude take wanda bokane ya batashi tasa(anan inaso inja hankalin 'yan uwa mata da mu guji xuwa gurin boka ko wani malamin tsubbu sbd sun riga sun bata abokanan halaka suke nema kmh Allh bazai karbi ibadar macenda ke xuwa gurin boka ba wanda idan kika mutu a haka kinsan makomarki Allh s.w.t ya karemu)
Ta shirya cikin masu tsinannun tufafin bacci dasuda babu duk daya kanata nufi shashen mai gida.()



www.abbagana.pun.bz
Share:

1 comment:

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive