shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Thursday, 1 October 2015

KALLO***DAYA-27

kallo-daya.jpg

kujera.jpg

[/iKALLO DAYA
27


Washegari ta tashi bayan tayi kwanta tasa tufafi ko kwalliya batayi ba farar powder kawai ta shafa sai lipstick a haka ma she luk cute a hankali ta fito falon tsayawa kawai tayi kallon falon saboda tsaruwanshi komi dake falon brown n milk neh hatta da fridge kuwa falon ya tsaru sosai sai kamshi ke tashi ga Kumar sanyin Ac daya gawraye ko ina.kitchen ta nufa akwai komai na daga kayan abinci hattada nama akwai ko wane iri a cikin manyan firixojinda ke cikin kitchen din.tea ta hada ta soya kwai da felfeson hanta. Zama tayi taci tayi kat.phn dinta ce ke ringing ta dauka ganin ko wacece munirace bayan sun gaisa ta tambayeta ya jafar sai kawai tace gashi a kitchen yana hada mana brkfst,cikeda mamaki hanadi ke cewa ke kuwa kiname dariya munira tayi kana tace ai ynda ya wahalarda ni diñnàn baxan iya komi bh dariya hanadi tayi kana tace sys bakida dama munira tayi kana tace ko ya hydar ai nasan yayi aiki kawai hanadi tayi a ranta tana cewa yaushema ta Ganshi a haka dai suka cgb da wayan daga bisani sukayi sallama



www.abbagana.pun.bz
Share:

0 comments:

Post a Comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive