shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Thursday, 1 October 2015

KALLO***DAYA-26

kallo-daya.jpg

KALLO DAYA
26

Akan makekin gadon dake kewaye da dakin aka ajiye hanadi ko ina sai kamshi ke tashi mai dadi a haka aka kara mata nasiha chan sukaji dirar motoci da guda ashe fati ce aka kawo sai habaice habaice sukeyi aka kaita dayan bangaren gidan part uku ne bangaren mai gidan ne a tsaka sannan na hanadi a gefen dama fati kuwa gefen hagu ba wanda xaisan abunda dayan bangaren ke ciki idan ba fitowa akayi ba.A haka har aka watse a hankali ta mike ta rufe gidanta sbd dama batasaran xuwan ango ba toilet ta shiga ta dauro alwala tsayawa kawai tayi tana kallon bandakin a ranta Tanana daddy addu'a sbd tsaruwan ban dakin yakai.nafila tayi tareda kai kukanta gurin Allh a haka ta tashi ta chanxa tufafinta xuwa na bacci ta kxwanta tareda shafa addu'a tana tunanin irin rayuwarda xasuyi a haka har bacci yayi awon gaba da ita.)


www.abbagana.pun.bz
Share:

0 comments:

Post a Comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive