KALLO***DAYA-25
KALLO DAYA
25
Da misalin karfe 8:00pm na dare an kammala shirya amare cikin wani jan swiss lace mai dan karen kyau da tsada sunyi matukar kyau kana aka lullubesu da manyan gyaluluwa masu kyau sai kuka sukeyi daddy ya masu nasiha mai ratsa jiki kana ya basu wasu addu'oi da kur'ani umma ma ta masu kana ta dora da cewa"kuyi biyayya da mazajenku iya girki,tsabta,kwalliya,ladabi da biyayya sune manya manyan makaman mallake miji da kyar aka bambare hanadi jikin umma itama karfin haline kawai takeyi amma duk da haka saida tayi hawaye sbd kewar autarta.kuka sukeyi sosai ni kaina saida na saboda tausayi.a haka aka fita dasu har waje inda jeren motocin kai am are suke.a haka aka kai ko wace gidanta .Masha Allh gida ya tsaru ai wannan shine aljannar dunia haka kowa ke fada ko wace an kaita gidanta sai fatan zama lpia hmmm.
0 comments:
Post a Comment
pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.