
[/img2⃣4⃣Ranar Asabar dubban mutane suka halarci dauren auren CAPTAIN ALIYU HYDAR MAHMUD AHMAD DA MARYAM USMAN(HANADI) DA KUMA BARRISTER JAFAR USMAN DA MUNIRA MAHMUD AHMAD akan sadaki naira dubu dari.Dauren aurenda ya tara manya manyan mutane kama daga ministoci,manyan 'yan kasuwa saboda daddy da kuma manyan baristoci saboda jafar da kuma manyan sojoji sbd hydar.Angwaye sunsha wata dakakkiyar shadda fara sunyi kyau sosai amma fuskarnan ta hydar ko kadan ba fara'a saannan akaje aka dauro na fati da hydar .
(Zan cigaba an jima
0 comments:
Post a Comment
pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.