shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Thursday 1 October 2015

KALLO***DAYA-23

kallo-daya.jpg





Ayau laraba aka fara gudanarda shagalin biki kamu zaayi an kawata farfajiyar gidan daddy da decorations gurin ya tsaru sosai kasancewar mummy ma ta shiryama bikin autarta wato munira a bangare daya kuma tana murna sbd hydar zai aure fati.Amare sunyi shiga ta alfarma sunyi kyau sosai kamar ka sacesu ka gudu aka gudanarda kamun cikin kwanciyar hankali anci ansha anyi rabon kaya.Washegari akayi walima amare sunsha alkyabbu na alfarma inda aka gayyato manyan malamai sukayi waazi mai ratsa jiki suka fadi hakkokin mata akan miji da kuma hakkokin miji akan mata hakika waazin ya ratsa mutane bama kamar amare da suketa kuka.a haka walimar ta tashi anyi rabon abubuwa masu yawa .A bangaren fati ma bikine sukeyi na garari da kuma almubazzaranci inda suka shirya party samada kala biyar ba abunda akeyi sai mashaa da barnar kudi amma kash ko daya ango bai halarta ba.



www.abbagana.pun.bz
Share:

0 comments:

Post a Comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive