shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Thursday 1 October 2015

KALLO***DAYA-22

kallo-daya.jpg

KALLO DAYA
22


A bangaren amare kuwa an gyarasu ciki da waje musamman umma ta dauko masu gyara daga niger,Maiduguri da sokota sbd a gyara mata 'ya'yanta duk da kunyar da munira keji amma umma ta nuna mata bata dauketa suruka ba matsayin diya ta dauketa sunyi kyau sosai fatarsu kamar auduga duk ynda suka wuce kamshine ke tashi bama kamar hanadi they luk.sun gayyace kawayensu kasancewar walima kadai zaayi ba wata bidi'a xaayi ba.hanadi ce munira ke bata baki kasancewar kukanda takeyi sbd tasan irin tsanarda ya hydar ya mata ta bata shawara da cewa ta kwantarda hankalinta cox tasan daga ta daina sa wannan abun ya hydar zai sota sbd tanada kyau na nunawa a haka har ta hakura suka cigaba da shirye shiryensu.



www.abbagana.pun.bz
Share:

0 comments:

Post a Comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive