shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Thursday 1 October 2015

KALLO***DAYA-21

kallo-daya.jpg

KALLO DAYA
21
Daddy ne ya hada ma ko wacensu lefe na gani na fada akwati ashirin da biyar na rantsattsun kaya musamman akayi odarsu daga dubai ta bangaren gida kuma hydar a gidanshi dake lamido cresent zai zauna jafar kuma g.r.a gidajene na gani na fada masu dan karen kyau ko wane part uku ne na mai gida da kmh na mata biyu.jafarne keta hidimar gayyatar frnds dinsu a bangaren hydar kuma iyakarshi kallo saboda yasan ba auren sone zaiyi ba.yauda dare ne mummy ta fada mashi kudurinta na auren fati to kawai yace mata kasancewarshi Yaro mai biyayya dama tasan baxata samu matsala dashi ba daddy ma albarka kawai yasa kasancewar yasan mata biyu ba haramun bane. Mummy ta umurce hydar dayaje gidansu fati su xanta to kawai. yace da dare ya shirya cikin dakakkiyar shadda fara yayi kyau sosai sai kamshi yakeyi ya isa kofar gidansu fati.ya kirata a waya ta fito kawai yace mata sai gata taci uwar kwalliya sai kamshi takeyi ko kadan bata burgeshi ba hasali ma haushinta yaji batareda yayi wata doguwar mgnbah cheque kawai ya ajiye mata ya juya taji haushi amma koba komai ta fara samun abunda takeso wato kudi tayi dariya a fili tace sauran kuma sai na shigo gidanka zanyi maganinka dakai har wannan 'yar iskar mai shegen kyau kamar aljana(tana nufin hanadi)tayi kwafa ta shige gida.nima na bita dan dare yayi 9te olll!!www.abbagana.pun.bz
Share:

0 comments:

Post a Comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive