shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Thursday, 1 October 2015

KALLO***DAYA-45

kallo-daya.jpg

KALLO DAYA
45

kai tsaye gidanshi ya nufa tun daga falo ya fara jiyo ihu da karar fashe abubuwa koda ya shiga yaga ashe fati ce haihuwar uwarta duk ta fashe abubuwan falon tana tonama kanta asiri yana shiga tayi wuf ta rike mashi kwalar riga da kyar ya kwaci kanshi duk da kasancewarshi soja cikin sauri ya wullata cikin daki ya kulle ya kira mahaifiyarta sai gata taxo tana ihu ta budetah tayi wuf ta cafke mata idanuwa sai gasu duk sun tsiyaye a take ta kurma uban ihu ta xube kasa haka yasa katti suka fito suka daukeso suka fita dasu tareda takardarta ta saki uku.


www.abbagana.pun.bz
Share:

4 comments:

  1. Gdy pls a karasa mana

    ReplyDelete
  2. godia muke Allah ya karabasira Ameen Akarasar ma plss

    ReplyDelete
  3. godiya muke, a cigaba don Allah

    ReplyDelete

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive