shafine da aka bude wa masoyan littatafan hausa wanda aka fi sani da hausa novel wanda ni Muhammad abba gana nake rubutawa dan wayar tare da fadakarwa ga mutane a yanayin da muke ciki.

Friday, 2 October 2015

KALLO***DAYA-46

kallo-daya.jpg

KALLO DAYA
46


Yana zaune ya dafe kanshi ba abunda yakeyi sai tunani a ranshi ya godema Allh daya rabashi da fati a fili yace saura waccan mummunar.yana zaune sai kawai yaji sallamar jafar hskika ya tausayawa aminininshi kuma dan uwanshi cox yasan duk abunda yayi baa hankalinshi bane haka yayita lallashinshi tareda neman hanyarda zasu bawa mummy da daddy hkri su daina fushi dashi haka suka tashi suka tafi gidan umma hakika hydar ya bata tausayi nasiha tayi mashi hakika xuciyanshi tayi dadi duk da yanajin kunyar umma sbd jafar ya fada mashi duk abunda hanadi ta fada masu kuma ya mashi fada bawai sbd hanadi na kanwarshi ba aa sbd kawai yana gudan mashi azabar Allh.



www.abbagana.pun.bz
Share:

0 comments:

Post a Comment

pls drop down your comment......
dan Allah ku ajiye comment.

Tallata Kayanka

Guide Tricks Blog

Be With Me Technology

Popular Posts

About Me

My photo
Hey! I’m Muhammad Abba Gana, popularly known as AbbaGana, a blog Scientist by mind and a passionate blogger by heart fountainhead of Guidetricks, Duniyan Fasaha, Duniyar Yau, Hanyantsirah, Gidan Novels, Abba Gana Novels and Be With Me Technologies, I am twenty something year old guy from Jimeta, Adamawa State, Nigeria. I’m a Freelance writer, Information marketer, professional blogger, Web designer, Internet speaker, software Developer and also an author. I make living with my laptop and can work from anywhere I find myself (as long as there is a power supply and a reliable internet connection).

Blog Archive